Ƙungiyar Fiorentina mai buga Serie A ta kammala ɗaukar tsohon mai tsaron ragar Manchester United, David de Gea. Mai shekara 33 ya zauna bai da ƙungiya a bara, tun bayan da ƙwantiraginsa ya ...